Garba Shehu ya ta da ƙura a shafukan sada zumunta
Garba Shehu ya shafe shekara biyar a matsayin mai magana da yawun Shugaba Muhammadu Buhari Kamar yadda ya saba, a yunƙurinsa na kare gwamnat...
Garba Shehu ya ta da ƙura a shafukan sada zumunta
Garba Shehu ya shafe shekara biyar a matsayin mai magana da yawun Shugaba Muhammadu Buhari Kamar yadda ya saba, a yunƙurinsa na kare gwamnat...
Saudiyya ta kama wani jirgi maƙare da bama-bamai
Rundunar haɗin gwiwa ƙarƙashin jagorancin Saudiyya da ke yaƙi a Yemen ta faɗa ranar Lahadi cewa ta kama wani jirgi maras matuƙi maƙare da b...
Buhari ya kaɗu da ambaliyar ruwa a Jihar Kebbi
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya bayyana kaɗuwarsa da ambaliyar ruwan da ta faru a Jihar Kebbi da ke arewacin ƙasar yana mai cewa ...
A kan tsaro: Fitaccen Malami ya zazzagi Buhari, ya ce bashi da amfani (Bidiyo)
Main Labarai LABARAI A kan tsaro: Fitaccen Malami ya zazzagi Buhari, ya ce bashi da amfani (Bidiyo) 7 hours ago 7225 views by Aisha Khalid...
Kalli bidyon yadda likitoci a Yola suka raba tagwaye da aka haifa da hanta ɗaya
<iframe width="400" height="500" frameborder="0" src="https://www.bbc.com/hausa/media-53978463/embed...
Boko Haram na shirin kai hari Abuja, Kogi da Nasarawa - Gwamnatin tarayya
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa yan ta'addan Boko Haram na shirin kai farmaki babbar birnin tarayya Abuja, da jihohin da ke makwabta...
Sun mayar da mu karuwai, ga horo da yunwa: Yar Najeriya da aka ceto daga Libya
Da yawa daga cikin matasan Najeriya kan tsallaka kasashen ketare domin neman na rufin asiri sakamakon halin rashin aikin yi da jama'a s...
2023: Muhammad Sanusi II ya yi magana a kan burinsa na siyasa
Muhammadu Sanusi, tsohon sarkin Kano, ya ce bashi da wani buri na fitowa takarar kujerar siyasa a kasar nan. A yayin da zaben 2023 ke gabato...
An zargi sojojin ƙasar da kashe fararen hula 70
Ana zargin an yi kashe-kashen ne a farkon wannan shekarar Hukumar kare haƙƙin ɗan Adam ta Jamhuriyyar Nijar ta zargi sojojin ƙasar da kashe...
Muhammadu Buhari: PDP ta ce gwamnatin APC ta jawo ƙunci da talauci
Ƴan Najeriya na ƙoƙawa da halin da gwamnatin Buhari ta jefa su Babbar jam`iyyar hamayya a Najeriya wato PDP ta yi zargin cewa da gangan gw...
Yahaya Aminu Sharif: Wanda ya yi wa Annabi SAW batanci a Kano ya daukaka kara
Matashin nan da wata Babbar Kotun Shari'ar Musulunci ta yankewa hukuncin kisa a Kano bisa samun sa da laifin batanci ga Annabi Muhamma...
Boko Haram: An yi kashe-kashe tsakanin sojojin Najeriya da mayaƙan ISWAP a jihar Borno
Rahotanni daga arewa maso gabashin Najeriya na cewa an samu ƙarin tashe-tashen hankali tsakanin sojojin Najeriya da mayaƙan ƙungiyar ISWAP ...
Na Damu Kwarai Da Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Tashi, Amma A Kara Hakuri – Buhari
– Shugaba Buhari ya bayyana damuwar sa kan yadda farashin kayan abinci ke ci gaba da tashin gwauron zabi a fadin kasar – Shugaban kasar ya ...