Showing posts with label Labaran Hausa. Show all posts
Showing posts with label Labaran Hausa. Show all posts

Saudiyya ta kama wani jirgi maƙare da bama-bamai Saudiyya ta kama wani jirgi maƙare da bama-bamai

 Rundunar haɗin gwiwa ƙarƙashin jagorancin Saudiyya da ke yaƙi a Yemen ta faɗa ranar Lahadi cewa ta kama wani jirgi maras matuƙi maƙare da b...

+ Read more »

A kan tsaro: Fitaccen Malami ya zazzagi Buhari, ya ce bashi da amfani (Bidiyo) A kan tsaro: Fitaccen Malami ya zazzagi Buhari, ya ce bashi da amfani (Bidiyo)

 Main Labarai LABARAI A kan tsaro: Fitaccen Malami ya zazzagi Buhari, ya ce bashi da amfani (Bidiyo) 7 hours ago 7225 views by Aisha Khalid...

+ Read more »

Kalli bidyon yadda likitoci a Yola suka raba tagwaye da aka haifa da hanta ɗaya Kalli bidyon yadda likitoci a Yola suka raba tagwaye da aka haifa da hanta ɗaya

 <iframe width="400" height="500" frameborder="0" src="https://www.bbc.com/hausa/media-53978463/embed...

+ Read more »

Boko Haram na shirin kai hari Abuja, Kogi da Nasarawa - Gwamnatin tarayya Boko Haram na shirin kai hari Abuja, Kogi da Nasarawa - Gwamnatin tarayya

 Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa yan ta'addan Boko Haram na shirin kai farmaki babbar birnin tarayya Abuja, da jihohin da ke makwabta...

+ Read more »

Sun mayar da mu karuwai, ga horo da yunwa: Yar Najeriya da aka ceto daga Libya Sun mayar da mu karuwai, ga horo da yunwa: Yar Najeriya da aka ceto daga Libya

 Da yawa daga cikin matasan Najeriya kan tsallaka kasashen ketare domin neman na rufin asiri sakamakon halin rashin aikin yi da jama'a s...

+ Read more »

2023: Muhammad Sanusi II ya yi magana a kan burinsa na siyasa 2023: Muhammad Sanusi II ya yi magana a kan burinsa na siyasa

Muhammadu Sanusi, tsohon sarkin Kano, ya ce bashi da wani buri na fitowa takarar kujerar siyasa a kasar nan. A yayin da zaben 2023 ke gabato...

+ Read more »

An zargi sojojin ƙasar da kashe fararen hula 70 An zargi sojojin ƙasar da kashe fararen hula 70

 Ana zargin an yi kashe-kashen ne a farkon wannan shekarar Hukumar kare haƙƙin ɗan Adam ta Jamhuriyyar Nijar ta zargi sojojin ƙasar da kashe...

+ Read more »

Muhammadu Buhari: PDP ta ce gwamnatin APC ta jawo ƙunci da talauci Muhammadu Buhari: PDP ta ce gwamnatin APC ta jawo ƙunci da talauci

  Ƴan Najeriya na ƙoƙawa da halin da gwamnatin Buhari ta jefa su Babbar jam`iyyar hamayya a Najeriya wato PDP ta yi zargin cewa da gangan gw...

+ Read more »

Fakrriya Hashim: Bai Kamata A Rinka Yankewa Wanda Yayi Batanci A Addini Hukuncin Kisa Ba Fakrriya Hashim: Bai Kamata A Rinka Yankewa Wanda Yayi Batanci A Addini Hukuncin Kisa Ba

Babu Adalci Akan Hukuncin Kisa Ga Wanda Ya Yiwa Annabi Batanci, Cewar Fakhrriya Hashim Babban Abun Bakin ciki ne kaga Musulmai suna mur...

+ Read more »
 
Top